
Mr442 – Fado Ta Kai Feat. Tee RR, DJ AB & B.O.C Madaki Mp3 Download
Fitaccen mawaki Mr442 ya sake haɗa kai da manyan jarumai a masana’antar kiɗa ta Arewa, waɗanda suka haɗa da Tee RR, DJ AB da B.O.C Madaki, inda suka fitar da wata sabuwar waka mai taken “Fado Ta Kai” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka dai ita ce take a cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai suna “Fado Ta Kai EP”. Waka ce mai cike da ƙarfin hali da kuma tunatarwa, wadda ke isar da saƙon cewa lallai wani abu ya fado wa wasu a kai.
KAR KU MANTA: Mr442 – Mumunan Attacking Feat. Tee RR, DJ AB & B.O.C
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply