Hausa Hip Hop
Og Abbah – Wayyo Allah Na III Ft. Teee Dollar
- Artist: Og Abbah
- Genre: Afrosound
- Album: Malafa
- Year: 2025
Og Abbah – Wayyo Allah Na III Ft. Teee Dollar Mp3 Download
Fitaccen Mawaki Og Abbah ya ci gaba da kawo sabbin haɗin gwiwa a cikin Album ɗinsa mai suna “Malafa”. Wannan waƙar mai taken “Wayyo Allah Na III” tana nuna cigaba a jerin waƙoƙin “Wayyo Allah Na”, kuma ya haɗa gwiwa da tauraro Teee Dollar. Waƙar tana da salon waƙa na zamani wanda ya dace da duk masoyan kiɗan Hausa Hip-hop. Waƙar Og Abbah – Wayyo Allah Na III Ft. Teee Dollar Mp3 Download tana ɗauke da nishadi mai daɗin ji.
RECOMMENDED: Og Abbah – Lalakukulala Ft. DJ Neptune & Flexbee
Wannan waƙar tana ɗaya daga cikin waƙoƙin da ke cikin Album ɗin Og Abbah mai taken “Malafa” wanda ya ƙunshi sababbin wakoki masu daɗin sauraro.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.






