Hausa Songs
Abdul D One – Tsakanin Mu Feat. Larabeey

Abdul D One – Tsakanin Mu Feat. Larabeey Mp3 Download
Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Tsakanin Mu”, inda ya haɗa kai da mawaƙiya Larabeey, a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. “Tsakanin Mu” waka ce ta soyayya mai daɗin ji, wadda ta nuna hazakar mawaƙan biyu wajen isar da saƙon daɗin soyayya ga masoya.
KAR KU MANTA: Abdul D One – Chiza Dani (Female Voice)
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.