
Umar M Shareef – Soyayya Mp3 Download
Shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waÆ™a mai cike da daÉ—i mai suna “Soyayya”. WaÆ™ar dai an sake ta a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa (EP) mai taken “Bako EP”. Wannan waka ta soyayya ce, inda mawakin ya rera yabo da bayani kan irin daÉ—in da ke cikin soyayya.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Murna
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply