Hausa Songs
Dauda Kahutu Rarara – Husna Amarya

Dauda Kahutu Rarara – Husna Amarya Mp3 Download
Shahararren mawakin siyasa kuma mai nishaɗi, Dauda Kahutu Rarara, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Husna Amarya”. An saki waƙar ne a ranar 19 ga Mayu, 2023, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Shagalin Ku”. Waƙa ce ta yabo da taya murna ga amarya mai suna Husna a yayin shagalin aurenta.
KAR KU MANTA: Dauda Kahutu Rarara – Maryama Amarya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.