Hausa SongsTrending Hausa Songs

MUSIC: Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Ne Ft. Zuwaira Ismail

FAST DOWNLOAD NOW

Nazifi Asnanic – Jamilun Jidda Ne Ft. Zuwaira Ismail Mp3 Download

Fitaccen kamfanin shirya fina-finan Hausa, Maishadda Global Resources, ya sake fitar da wata sabuwar waka mai suna “Jamilun Jidda Ne”. Wakar an yi ta ne tare da haɗin gwiwar fitattun mawaka, Nazifi Asnanic da Zuwaira Isma’il. Wannan wakar tana ɗaya daga cikin wakoki huɗu (4) da ke cikin sabon kundi (album) na “Jamilun Jidda Season 2 EP” na shekarar 2025.

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button