News
Saurayin Rahama Saidu Yakara Bata Motar 30 Million Kyauta

Wani Saurayin Rahama Saidu Yakara Bata Motar Kimanin 30 Million Kyauta Duk Da Cewa Kwanakin Baya Tasamu GLK Da Kuma Gida.
Idan zaku iya tunawa kwanakin baya Rahama Saidu ta sanar da cewa wani saurayinta yabata gida na kimanin 50 million kyauta da mota GLK wanda hakan ya jawo cece-kuce a kafafan sada zumunta inda mutane suke ta magana akai.

Sai kuma yanzu a wani faifan bidiyo a manhajar TikTok inda Hassan Makeup ya fito yana cewa; Rahama Saidu bata kyauta musu ba har aka bata mota amma ba ta fada musu ba.
Ga daga inda maganar ta fito:
Shin me ne ra’ayinku akan wannan kyauta da saurayin Rahama Saidu yayi mata ku ajiye mana a comment section dake kasa.