Videos
VIDEO: Lilin Baba – Akwati Ft. Northeast Records (Official Video)

Lilin Baba – Akwati Ft. Northeast Records (Official Video) 2025
Yanzu haka zaku iya kallon cikakken bidiyon wakar “Akwati” wacca mawaki “Lilin Baba” ya raira tare da sauran yan kamfanin Northeast Records irin su “Melery, Tynking Mai Gashi” da sauransu.