Sammani AA – Farin Masoyi

Sammani AA - Farin Masoyi

Sammani AA – Farin Masoyi Mp3 Download Fitaccen matashin mawakin nan wato, Sammani AA ya kara fitar da wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Farin Masoyi” tare da hadin gwiwar mawakiya Shamsiyya Sadi. RECOMMENDED: Shamsiyya Gangar So “Farin Masoyi” wace ta soyayya mai dadi wacca yanzu haka take tashe a kafar sada zumunta ta TikTok … Read more

Hamisu Breaker – Motar Ado

Hamisu Breaker - Motar Ado

Hamisu Breaker – Motar Ado Mp3 Download Fitaccen mawakin nan wato, Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar wakar mai suna “Matar Ado” wannan waka tana daga cikin Sound track na wani sabon series film na Adams Dorayi. RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Amanata “Motar Ado” wani sauti ne mai dadin ji idan mutum yana so … Read more

Hairat Abdullahi – Shatu

Hairat Abdullahi - Shatu

Hairat Abdullahi – Shatu Mp3 Download Fitacciyar mawakiyar nan ta Hausa wacca take wakokin soyayya wato Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Shatu” wannan waka tayi matukar dadi ta kuma bada ma’ana. RECOMMENDED: Hairat Abdullahi – Sanyin Idanu Na “Shatu” waka ce da take nuna irin duk wani namiji ba shi … Read more

Sadiq Saleh – Bada Ku Muke Ba Ft. Ado Gwanja

Sadiq Saleh - Bada Ku Muke Ba Ft. Ado Gwanja

Sadiq Saleh – Bada Ku Muke Ba Ft. Ado Gwanja Mp3 Download Fitaccen mawakin soyayya na Hausa wato, Sadiq Saleh ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Bada Ku Muke Ba” tare da fitaccen mawakin matan nan wato Ado Gwanja. RECOMMENDED: Sadiq Saleh – Malamin Malama Sadiq Saleh ya saki wannan waka a … Read more

Jagaban001 – Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii

Jagaban001 - Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii

Jagaban001 – Wallahi Tallahi Remix Ft. Erm Boii Mp3 Download Fitaccen matashin mawakin nan mai tasowa wato, Jagaban001 ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Wallahi Tallahi Remix” Tare da hadin gwiwar fitaccen mawaki Erm Boii. RECOMMENDED: Jagaban001 – Wallahi Tallahi Jagaban001 sun saki wannan wakar ne ranar Nov 26, 2025 kamar yanda suka … Read more

Jamieel MJ – Matar Aure

Jamieel MJ - Matar Aure

Jamieel MJ – Matar Aure Mp3 Download Fitaccen matashin mawakin nan wato, Jamieel MJ ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Matar Aure” kuma ana kiran sunanta da “Ga Mai Kaunata Allah” wannan waka tayi matukar dadi. RECOMMENDED: Namenj – Yaushe Jamieel MJ ya saki wannan wakar a ranar Nov 18, 2025 a … Read more

Hamisu Breaker – Ihsan Amarya

Hamisu Breaker - Ihsan Amarya

Hamisu Breaker – Ihsan Amarya Mp3 Download Fitaccen mawakin nan wato, Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Ihsan Amarya” kamar yanda kuka sani wannan mawaki ya kware wajen ganin ya yiwa masoyansa wakar da zasu ji dadi sosai. RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Kalar Zaiba Hamisu Breaker ya saki wannan wakar ne … Read more