Auta Waziri – A1 Data

Auta Waziri - A1 Data

Auta Waziri – A1 Data Mp3 Download Auta Waziri ya fitar da sabuwar wakar “A1 Data” domin tallata kamfanin siyar da Data mai sauki. Wannan waƙar Auta Waziri – A1 Data Mp3 Download tana riƙe da TikTok yanzu! Waƙar talla ce da aka yiwa kamfanin A1 Data wanda ke bayar da damar siyan Data mai … Read more

Mallam Luthera – Sana’a

Mallam Luthera - Sana'a

Mallam Luthera – Sana’a Mp3 Download Mawaki mai tasowa, Mallam Luthera, ya sake fitowa da sabuwar wakar sa mai muhimmanci da ke ɗauke da suna “Sana’a”. Wannan waka tana kiran matasa da jama’a gaba ɗaya da su dogara da sana’o’insu, tare da nuna muhimmancin aiki tuƙuru a rayuwa. RECOMMENDED: Adam A Zango – Girgiza Waƙar … Read more

Adam A Zango – Girgiza

Adam A Zango - Girgiza

Adam A Zango – Girgiza Mp3 Download Shahararren jarumi kuma mawaki, Adam A Zango (Prince Zango), ya sake komawa kan gaba a shafukan sada zumunta saboda tsohuwar wakar sa mai suna “Girgiza“. Duk da cewa wakar ta yi shekara tara da fitowa, tana matuƙar yin trending a TikTok yanzu. RECOMMENDED: Adam A Zango – Saita … Read more