Og Abbah – Lalakukulala Ft. DJ Neptune & Flexbee

Og Abbah - Malafa The Ep 2025

Og Abbah – Lalakukulala Ft. DJ Neptune & Flexbee Mp3 Download Fitaccen Mawaki Og Abbah ya nuna ƙarfin sa a fagen kiɗa ta hanyar haɗa gwiwa da fitattun taurari a cikin Album ɗinsa mai suna “Malafa”. Wannan waƙar mai taken “Lalakukulala” ta haɗa shi da shahararren DJ a Najeriya, DJ Neptune, da kuma Mawaki Flexbee. … Read more

Kboii Stylishboy – Habibty Aha Ft. Mahraz Number 1 Remix

Kboii Stylishboy - Habibty Aha Ft. Mahraz Number 1 Remix

Kboii Stylishboy – Habibty Aha Ft. Mahraz Number 1 Remix Mp3 Download Fitaccen Mawaki Kboii Stylishboy ya dawo da zafi tare da sabon Remix na waƙar “Habibty Aha”, inda ya haɗa gwiwa da Mahraz Number 1. An saki wannan waƙar a ranar 29 ga Nuwamba, 2025. Wannan Remix yana da salon waƙa mai matuƙar daɗi, … Read more

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001

Londonboykiller - Rayuwa Ft. Jagaban001

Londonboykiller – Rayuwa Ft. Jagaban001 Mp3 Download Shahararren mawakin nan na Hausa Hip Hop wato, Londonboy killer ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Rayuwa” tare da matashin mawakin nan wato Jagaban001. RECOMMENDED: Jagaban001 – Yar Chakaras Londonboykiller ya saki wannan wakar ne a ranar Nov 7, 2025 wanda yanzu haka wakar tana cikin … Read more

S.james – Abar Qauna

S.james - Abar Qauna

S.james – Abar Qauna Mp3 Download Fitaccen mawakin nan Hausa Hip Hop wato, S.james ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Abar Qauna” wannan waka tayi dadi duk da cewa ta soyayya ce saima idan kun saurareta. RECOMMENDED: S.james – Azumi Yazo Ft. Umarboy Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya … Read more