Ahmerdy – Halina Ft. Namenj

Ahmerdy - Halina Ft. Namenj

Ahmerdy – Halina Ft. Namenj Mp3 Download Ahmerdy yazo da wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Halina” tare da fitaccen mawaki Namenj itama wannan waka ta yi dadi kuma tabada ma’ana saima idan kun saurareta. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku akanta a wajen comment section dake kasa. … Read more

Sheriff Sadiq – Indararo

Sheriff Sadiq - Indararo

Sheriff Sadiq – Indararo Mp3 Download Sheriff Sadiq ya kara sakin wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Indararo” a yanzu dai wannan waka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe akafar sada zumunta ta TikTok. Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan … Read more