
Oga Abdul – Saita Allah Tayi Ft. Adam A Zango Mp3 Download
Shahararren mawaki, Oga Abdul, ya saki wata sabuwar waƙa mai cike da daɗi mai suna “Saita Allah Tayi”. Ya yi wannan waƙa ne tare da shahararren ɗan wasa kuma mawaki, Adam A Zango. An saki waƙar ne a ranar 22 ga Agusta, 2025, kuma tana cikin sabon kundin wakokinsa mai taken “Dagiya EP”. Wannan waka ce da ke nuna cewa soyayya rabo ce daga Allah.
KAR KU MANTA: Oga Abdul – Ciki Ya Dauka
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply