Hausa Hip HopTrending Hausa Songs
Oga Abdul – Fakasiti Ft. Eshert Aleeyu

Oga Abdul – Fakasiti Ft. Eshert Aleeyu Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan wato, Oga Abdul ya kara zuwa da wata sabuwar wakarsa mai suna “Fakasiti” tare da hadin gwiwar matashiyar mawakiya Eshert Aleeyu.
RECOMMENDED: Oga Abdul – Ware
Oga Abdul ya saki wannan wakar ne ranar Nov 3, 2025 kuma wannan waka tana daga cikin wakokin da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok a yanzu.
“Fakasiti” wata waka ce mai dadin gaske wanda idan har kuka saurareta sosai zaku iya taka rawa kuma wannan wakar tabada ma’ana.
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.









