Hausa Hip Hop
Og Abbah – Muna Maja

Og Abbah – Muna Maja Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan na Hausa Hip Hop, wato Og Abbah ya sake zuwa da wata sabuwar wakar mai suna “Muna Maja” wacce take daga cikin sabon album dinsa mai suna “North Vibez Ep” na shekarar 2024. Wannan waka dai ta yi fice sosai saboda tsarin ta da sakon da take dauke da shi.
RECOMMENDED: Og Abbah – Different Vibez Ft. Mahraz Number 1
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.






