Hausa Hip Hop
Og Abbah – Cover Me

Og Abbah – Cover Me Mp3 Download
Mawaƙi Og Abbah ya sake dawowa da wata waƙar addu’a da kariya mai suna “Cover Me“. Wannan waƙa ce da ke nuna bukatar neman tsari da rufin asiri a rayuwa, kuma tana cikin jerin waƙoƙin da suka fito a cikin kundin EP ɗinsa mai suna “North Vibez Ep” na shekarar 2024. Waƙar tana da saƙo mai nauyi ga masu neman kariyar ubangiji a rayuwarsu ta yau da kullum.
RECOMMENDED: Og Abbah – Soyayya
Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a wajen comment section dake kasa.








