Hausa Hip HopTrending Hausa Songs

Ngulde – Samarin Shaho Ft. JayBoy

  • Artist: Ngulde Ft. JayBoy
  • Genre: Culture
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Ngulde – Samarin Shaho Ft. JayBoy Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan mai barkwanci wato Ngulde ya kara zuwa da wata waka mai suna “Samarin Shaho” tare da hadin gwiwar matashin mawaki JayBoy.

RECOMMENDED: Ngulde – Umma Na

Ngulde ya saki wannan wakar ne Nov 1, 2025 kuma cikin ikon Allah wannan waka a yanzu haka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok saboda irin salon da tazo dashi.

Samarin Shaho” waka ce da a yanzu maza a kafar sada zumunta ta TikTok idan zasu hau sound dinta sai sun yi kwal-kwal saboda hakan salon wakar yazo dashi.

Idan har kun ji dadin wannan wakar zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button