Hausa SongsTrending Hausa Songs
MUSIC: Umar M Shareef – Wayyo Ni

Umar M Shareef – Wayyo Ni Mp3 Download
Umar M Shareef ya kara fitowa da wata sabuwar waka mai suna “Wayyo Ni” wannan waka itama tana daga cikin wakoki (10) na wani sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Umar M Shareef – Na Yarda Dake (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks