Hausa Songs
MUSIC: Umar M Shareef – Na Yarda Dake

Umar M Shareef – Na Yarda Dake Mp3 Download
Umar M Shareef yazo da wata sabuwar waka mai suna “Na Yarda Dake” wannan waka itama dai tana daga cikin wakoki (10) na wani sabon album dinsa mai suna “Farin Jini Ep” na 2022.
RECOMMENDED: Umar M Shareef – Ki Bani Soyayya (Mp3 Download)
Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.
Join Our Social Media Channels:-
- WhatsApp: Hausa Tracks
- Facebook: Hausa Tracks
- YouTube: Hausa Tracks
- Twitter: Hausa Tracks
- Instagram: Hausa Tracks
- Telegram: Hausa Tracks