Hausa Songs

MUSIC: Tijjani Gandu – Ko Hasidin Iza Hasada

FAST DOWNLOAD MP3

Tijjani Gandu – Ko Hasidin Iza Hasada Mp3 Download

Tijjani Gandu ya kara fitar da wata sabuwar waka mai dauke da yabo zuwa ga gwamnan jihar Kano wato Abba Kabir Yusuf mai taken suna “Ko Hasidin Iza Hasada” itama wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta.

KAR KU MANTA: Danmusa New Prince – Turare (Mp3 Download)

Idan har kunji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.

DOWNLOAD MP3

FAST DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button