
Abdul Hassan – Kula (Care) Ft. Murja Baba Mp3 Download
Yanzu haka kuna da damar sauke wata sabuwar wakar mawaki “Abdul Hassan” mai taken suna “Kula (Care)” tare da mawakiya Murja Baba, itama wannan waka tana daga cikin wakokinsa masu ratsa zuciya idan har kuka saurareta.
KAR KU MANTA DA: Abdul Hassan – Faliha & Falisha (Mp3 Download)
Bayan kun saurari waÆ™ar, muna fatan za ku raba mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa. Muna son jin yadda wannan waÆ™a ta burge ku.
Leave a Reply