
Salim Smart – Na Zaune (Labarina S8 Soundtrack) Ft. Shamsiyya Sadi
Fitaccen mawaki Salim Smart ya sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Na Zaune“, wacce kuma ita ce wakar da aka yi amfani da ita a matsayin taken kashi na takwas (S8) na shahararren fim din nan na Hausa, Labarina. Wannan waka dai ta samu hadin gwiwa da fitacciyar mawakiya Shamsiyya Sadi, wacce ta kara mata armashi da muryarta mai dadin sauraro.
KAR KU MANTA: Salim Smart – Garwashi (Mp3 Download)
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply