
Nazifi Asnanic – Sai Dake Amarya Mp3 Download
Fitaccen mawaki kuma shahararren mai rera wakokin aure, Nazifi Asnanic, ya sake kawo mana wata sabuwar wakar sa mai taken “Sai Dake Amarya”. Wannan waka dai ta zo da salo na musamman da kuma saÆ™on taya murna ga amarci, inda mawakin ya yi amfani da kalamai masu zaÆ™i da kuma sauti mai ratsa zuciya don yabon amarya da kuma murnar auren ta.
KAR KU MANTA: Ali Jita – Uwar Gida
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply