Hausa Songs

MUSIC: Namenj – Hausa Fulani

FAST DOWNLOAD NOW

Namenj – Hausa Fulani Mp3 Download

Fitaccen mawaki Namenj ya sake sabuwar wakarsa mai taken “Hausa Fulani”. Wannan waka dai tana ɗaya daga cikin wakoki biyar (5) da suke cikin sabon kundin wakokinsa mai suna “Volume 1 EP” na shekarar 2025.

KAR KU MANTA: Namenj – Mun Kusa (Episode 1)

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button