Hausa Songs
MUSIC: Msquare Nnah – Fatimah

Msquare Nnah – Fatimah Mp3 Download
Msquare Nnah yazo da wata sabuwar waka mai suna “Fatimah” itama wannan waka ta soyayya ce kuma tayi dadi saima idan kun saurareta.
RECOMMENDED: Erm Boii – Sarauniya Remix Ft. Msquare Nnah (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.