
Hamisu Breaker – Hello Jidda Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download
Har ila yau, a cikin sabon kundi na Maishadda Global Resources mai suna “Jamilun Jidda Season 2 EP” na shekarar 2025, akwai wata wakar mai suna “Hello Jidda”. Wannan wakar dai fitaccen mawaki Hamisu Breaker ne ya rera ta tare da haÉ—in gwiwar Shamsiyya Sadi. Ku saurara ku ji daÉ—i!
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply