
Danmusa New Prince – Ikon Allah Mp3 Download
Danmusa New Prince ya sake fitar da wata sabuwar waƙa mai suna “Ikon Allah“. Wannan waƙa ma tana cikin waƙoƙi goma sha uku (13) na sabon album ɗinsa mai suna “Sisin Gold Ep” na shekarar 2023.
KAR KA MANTA: Danmusa New Prince – Dawo Dawo (Mp3 Download)
SAUKE WAƙA (MP3)
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply