
Auta MG Boy – Musa Na Faransa Mp3 Download
Fitaccen mawaki kuma mai tashe, Auta MG Boy, ya sake fitowa da sabuwar waka mai taken “Musa Na Faransa“. Wannan waka dai ta sake nuna irin salon Auta MG Boy na ban dariya da nishadantarwa, inda yake amfani da kalamai masu jan hankali da kuma nuna kwarewarsa wajen bayyana labarai a cikin waka.
Idan har kun ji daÉ—in wannan waÆ™a, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke Æ™asa don mu san irin daÉ—in da ta yi muku.
Leave a Reply