Hausa Songs
Namenj – Bana

Namenj – Bana Mp3 Download
Namenj ya kara fito da wata sabuwar waka ta soyayya mai ratsa zuciya mai suna “Bana” zakuma ku iya cewa “Bari Baby Na” wannan itace wakarsa ta farko a shekarar 2025 saima idan kun saurareta.
Idan har wannan waka ta yi muku dadi muna da bukatar kuturawa abokanku masu jin wakokin soyayya domin suma su nishadanta da wannan waka.