Album/EP
ALBUM: Mr442 – Birthday Gift EP

Mr442 – Birthday Gift EP 2025 Download
Fitaccen mawakin Hausa Mr442 ya saki sabon album dinsa mai taken Birthday Gift EP wanda ya ƙunshi wakoki guda 9. Wannan album ɗin ya haɗu da wakokin soyayya, nishaɗi da kuma haɗin kai da wasu fitattun mawakan Arewa.
RECOMMENDED: Mr442 – Fado Ta Kai EP
Masu sauraro sun yaba da yadda Mr442 ya haɗa salo na zamani da kalaman da suka shafi rayuwar yau da kullum.