Hausa Songs
Meleri – Na Fada

Meleri – Na Fada Mp3 Download
Fitaccen mawaki Meleri ya saki wata sabuwar wakar soyayya mai daɗin ji mai taken “Na Fada” a ranar 7 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke isar da saƙo mai zurfi na sanar da soyayya, inda mawakin ke bayyana yadda ya faɗa cikin soyayya mai zurfi. Wakar dai tana cikin Album dinsa mai suna “Taurari”, wanda aka sake a karkashin lakabin Arewa Medium Production Nigeria Limited. Meleri ne da kansa ya shirya wakar.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Makauniya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.