Hausa Hip Hop
Mr442 Ft. Maharaz Number 1 – Time To Shine

Mr442 Ft. Maharaz Number 1 – Time To Shine Mp3 Download
Arewa International wato Mr442 yazo muku da wata sabuwar waka mai suna “Time To Shine” tare da fitaccen mawaki “Maharaz Number 1” itama wannan waka ta yi dadi saima idan kun saurareta.
Idan har wannan waka ta yi muku dadi kuna da damar da zaku ajiyeta a playlist na music player dinku ko kuma kuturawa ma’abota jin wakokin hausa hip hop.