Hotuna
Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare

Hotunan Mawaki Ali Jita Da Matarsa Na Murnar Cika Shekara (16) Da Yin Aure Suna Tare
Kamar yanda kuka sani Ali Jita fitaccen mawakine na Hausa wanda yakware wajen raira wakokin soyayya masu dadi hakan yasa mutane suke matukar son wakokin sa.
A ranar Alhamis ne 6 ga wata February, 2025 mawaki Ali Jita yake mai sanarwa da mutane cewa ya cika shekara goma sha shida (16) da matarsa a manhajar sada zumunta ta Instagram.
Bayan haka mawaki Ali Jita ya saka wasu hotunan wajen murnar cika shekara 16 da matarsa wanda ya zamto acikin hotunan har da matarsa da kuma ‘ya’yansa gawasu daga cikin hotunan kamar haka:-












