Hotuna
Hotunan Maryam Booth Na Murnar Shiga Sabuwar Shekarar 2025
Kamar yanda kuka sani kowacce shekara idan zata fita ana samun wasu daga cikin al’umma na farin cikin shiga sabuwar shekara daga kasashen duniya bakidaya.
Haka yasa wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood suke yin sabbin hotuna dan murnar shiga sabuwar shekara.
Yanzu haka mun fara samun hotunan jaruma Maryam Booth daga kafar sada zumunta ta Instagram wanda sune kamar haka:-