Hausa SongsTrending Hausa Songs

Hamisu Breaker – Ihsan Amarya

  • Artist: Hamisu Breaker
  • Genre: Wedding
  • Year: 2025
  • Modified: Yesterday

Hamisu Breaker – Ihsan Amarya Mp3 Download

Fitaccen mawakin nan wato, Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Ihsan Amarya” kamar yanda kuka sani wannan mawaki ya kware wajen ganin ya yiwa masoyansa wakar da zasu ji dadi sosai.

RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Kalar Zaiba

Hamisu Breaker ya saki wannan wakar ne ranar Nov 13, 2025 kuma a yanzu haka wannan waka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok saboda irin salon da tazo dashi mai dadi.

Ihsan Amarya” waka ce ta yabo ga Amarya da Ango amma irin salon da wannan wakar yazo dashi gaskiya ya fita daban saima idan kun saurareta zaku tabbatar da abinda HausaTracks take fada muku akanta.

Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta wajen comment section dake kasa.

DOWNLOAD MP3

🚀 FAST DOWNLOAD NOW

AMINU B YUSUF

As a professional blogger and web designer, I’m passionate about creating valuable online content, especially in music, entertainment, and news. I’m also the founder of HausaTracks, where I share the latest Hausa music, entertainment stories, and trending news while helping individuals grow their digital presence.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button