Hausa Songs
Dauda Kahutu Rarara – Mai Magana Daya Ribado

Dauda Kahutu Rarara – Mai Magana Daya Ribado Mp3 Download
Fitaccen mawakin nan Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai taken Mai Magana Daya Ribado a ranar 16 ga watan Agusta, 2025. Wannan sabuwar waka tana ta yaduwa a yanar gizo saboda muhimmancinta a siyasa.
KAR KU MANTA: Dauda Kahutu Rarara – FMK Clothing
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.