
Classiq Mohaa – Sarauniya Mp3 Download
Fitaccen mawaki Classiq Mohaa ya saki sabuwar wakarsa mai taken “Sarauniya” a ranar 30 ga Oktoba, 2024. Wannan waka ce ta soyayya, inda mawakin ya yabi kyawawan halaye da kuma kyawun wata mace da ya kira da “Sarauniya.” Classiq Mohaa ya rera wakar da basira, yana isar da saÆ™o mai zurfi da kuma kiÉ—a mai motsa rai.
KAR KU MANTA: Erm Boii – Kalaman Soyayya
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply