Na Daina Gabatar Da Shirin BREKETE FAMILY Na Hausa – Ordinary President Ahmad Isah

Ordinary President Ahmad Isah

Akwai yiwuwar na daina gabatar da shirin Brekete Family na Hausa cewar Ordinary President Ahmad Isah cikin wani martani daya mayarwa da mutane masu cece-kuce akansa tun bayan fitar bidiyon maganar Hussaina matar Seaman Abbas. Ahmad Isah ya fito ya sanarda hakane ganin yanda mutane suke ta maganar cewa ya cuci Hussaina matar Seaman Abbas. … Read more

An dakatar da mawaƙi Sojaboy daga yin waƙa ko fim saboda rungume-rungume a bidiyon waƙa

Sojaboy

An dakatar da mawaki Sojaboy daga yin waka ko kuma fim saboda rungume-rungume a bidiyon waka. Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta dakatar da Jarumai Usman Sojaboy da Shamisyya Muhammad da Hasina Suzan daga masana’antar Kannywood saboda yin rungume-rungume a bidiyon waka. Kuma takara da cewa; da yake Jarumin ba Dan Kano ba ne, … Read more

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Rashin Lafiyar Zalmalulu Yasa Gfresh Yafasa Auren Alpha Charles Borno

Wata sabuwa rashin lafiyar zalmalulu yasa Gfresh Alameen yafasa auren Alpha Charles Borno. Idan zaku iya tunawa a jiyane Laraba jarumar TikTok wato Alpha Charles Borno tazo jihar Kano wajen tsohuwar jarumar kannywood Rashida Mai Sa’a domin ta rakata asibiti agwada lafiyar ta. Cikin ikon Allah kuma ansamu anyi gwaji lafiya babu wata matsala da … Read more

Aurena Da G Fresh Yazama Dole Tunda Bani Da HIV – Alpha Charles Borno

Alpha Charles Borno

Aurena da G Fresh Alameen ya zama dole tunda mun yi gwajin HIV bani da ita Alpha Charles Borno. Idan zaku iya tunawa a kwanakin bayane ake shirin auren jaruman TikTok wato G Fresh da fitacciyar mai saida maganin karfin maza din nan Alpha Charles Borno wanda hakan yajawo cece-kuce sosai a kafafan sada zumunta. … Read more

An sakawa jarumar TikTok Nana camera a bayi dan akawo tsaraicin ta social media

Nana

Wata mata ta sakawa jarumar TikTok Nana camera a bayi domin akawo bidiyon tsaracin ta asa social media. Idan zaku iya tunawa a kwanakin baya ne aka dinga sakin tsaraicin wasu daga cikin jaruman TikTok irin su Hafsat Baby da kuma Babiana Queen Of Update wanda hakan yajawo cece-kuce a kafafan sada zumunta. Wanda yanzu … Read more