Na Daina Gabatar Da Shirin BREKETE FAMILY Na Hausa – Ordinary President Ahmad Isah

Ordinary President Ahmad Isah

Akwai yiwuwar na daina gabatar da shirin Brekete Family na Hausa cewar Ordinary President Ahmad Isah cikin wani martani daya mayarwa da mutane masu cece-kuce akansa tun bayan fitar bidiyon maganar Hussaina matar Seaman Abbas. Ahmad Isah ya fito ya sanarda hakane ganin yanda mutane suke ta maganar cewa ya cuci Hussaina matar Seaman Abbas. … Read more