Sani A Martaba – KWANA DAYA

Sani A Martaba - KWANA DAYA

Sani A Martaba – KWANA DAYA Mp3 Download Yanzu haka kuna da damar sauke sabuwar wakar Sani A Martaba mai suna “KWANA DAYA” wannan waka tana daga cikin wakokin sabon shirin film din Kwana Daya Series wanda kamfanin Sultan Film Factory ya shirya. Kuma wannan waka tayi matukar dadi saima idan kun saurareta. RECOMMENDED: Sani … Read more

MUSIC: Sojaboy – Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki

Sojaboy - Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki

Sojaboy – Kauna Na Baki Ft. Iftihal Madaki Mp3 Download Sabuwar wakar “Kauna Na Baki” daga Sojaboy tare da Iftihal Madaki waka ce ta soyayya wacce ta dauki hankalin jama’a a kafafen sada zumunta, musamman TikTok da Instagram. RECOMMENDED: Sojaboy – Bugun Zuciya A cikin wakar, Sojaboy ya bayyana irin soyayyar da yake ji ga … Read more

MUSIC: Jagaban001 – Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda

Jagaban001 - Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda

Jagaban001 – Wallahi Tallahi Ft. Emteey Shmurda Mp3 Download Sabuwar wakar “Wallahi Tallahi” daga Jagaban001 tare da Emteey Shmurda waka ce ta soyayya wacce ta kunshi lafuzan soyayya masu taushi da nishadi. RECOMMENDED: Jagaban001 – Sarauniya Wannan waka ta nuna irin kaunar da saurayi yake yi wa budurwarsa da gaske, inda yake alkawarin cewa soyayyarsa … Read more

Emteey Shmurda – Murna

Emteey Shmurda - Murna

Emteey Shmurda – Murna Mp3 Download Sabon mawaki Emteey Shmurda ya fito da sabuwar waka mai taken “Murna”, wacce take ɗauke da saƙon farin ciki da nishaɗi. Wakar ta haɗa da sautuka na zamani da kalaman da ke ƙara wa masoya jin daɗin sauraro. RECOMMENDED: Emteey Shmurda – Nawa Murna na ɗaya daga cikin wakokin … Read more