Sheriff Sadiq – Indararo

Sheriff Sadiq - Indararo

Sheriff Sadiq – Indararo Mp3 Download Sheriff Sadiq ya kara sakin wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Indararo” a yanzu dai wannan waka tana daya daga cikin wakokin hausa da suke tashe akafar sada zumunta ta TikTok. Idan har wannan waka tayi muku dadi zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasan … Read more

Shamsiyya Sadi – Nasaba

Shamsiyya Sadi - Nasaba

Shamsiyya Sadi – Nasaba Mp3 Download Shamsiyya Sadi ta kara zuwa da wata sabuwar wakar soyayya mai ratsaya zuciya sunan wakar “Nasaba” itama wannan waka tayi dadi kamar yanda wakar “Gangar So” tayiwa masoya itama wannan haka. Idan har kun ji dadin itama wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayinku a comment section dake kasan … Read more

Shamsiyya Sadi – Da Bakinka

Shamsiyya Sadi - Da Bakinka

Shamsiyya Sadi – Da Bakinka Mp3 Download Shamsiyya Sadi tana shagwaba masoya yanzu haka takara fito da wata sabuwar waka mai suna “Da Bakinka” itama wannan waka ba magana domin tayi dadi kamar yanda wakar “Nasaba” tayiwa mutane dadi saima idan kun saurareta. Itama wannan waka tayi muku dadi muna da bukatar ku ajiye mana … Read more

Sojaboy – Bugun Zuciya

Sojaboy - Bugun Zuciya

Sojaboy – Bugun Zuciya Mp3 Download Sojaboy ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Bugun Zuciya” wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin hausa da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok saboda mutane sun nuna jin dadinsu akanta. Mabiya wannan shafin idan har kuma kun ji dadin wannan waka muna … Read more

Shamsiyya Sadi – Gangar So

Shamsiyya Sadi - Gangar So

Shamsiyya Sadi – Gangar So Mp3 Download Shamsiyya Sadi ta kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Gangar So” itama dai wannan waka a yanzu tana daya daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar sada zumunta ta TikTok. KAR KU MANTA: Shamsiyya Sadi – Komai Yayi Farko Idan har kuma wannan waka tayi muku … Read more