Hairat Abdullahi – Katafi

Hairat Abdullahi - Katafi

Hairat Abdullahi – Katafi Song 2025 Mp3 Download Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar wakarta mai suna “Katafi” itama wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar TikTok ganin yanda mutane suka nuna sha’awarsu akanta. Idan har kuma kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a … Read more

Umar MB – Numfashi

Umar MB Songs 2025

Umar MB – Numfashi Song 2025 Mp3 Download Umar MB ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Numfashi” itama wannan waka tana daga cikin wakoki 2 na sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan sabbin wakokin nasa … Read more

Umar MB – Mena Miki

Umar MB Songs 2025

Umar MB – Mena Miki Song 2025 Mp3 Download Umar MB ya kara sakin wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Mena Miki” wannan waka itama tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan sabbin … Read more

Umar MB – Bani

Umar MB Songs 2025

Umar MB – Bani Song 2025 Mp3 Download Umar MB ya saki wata sabuwar waka mai suna “Bani” wannan waka itama tana daga cikin wakoki 3 na sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan sabbin wakokin nasa zuwa … Read more

Umar MB – Fuska

Umar MB Songs 2025

Umar MB – Fuska Song 2025 Mp3 Download Umar MB ya kara zuwa da wata sabuwar waka mai suna “Fuska” wannan waka itama tana daga cikin wakoki 5 na sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan sabbin wakokin … Read more

Umar MB – Da Raina

Umar MB Songs 2025

Umar MB – Da Raina Song 2025 Mp3 Download Umar MB yazo da wata sabuwar wakarsa ta soyayya mai suna “Da Raina” itama wannan waka tana daga cikin wakoki 4 na sabon album dinsa mai suna “Mena Miki Ep” na shekarar 2025. Idan har kuncika cikakkun masoyan wannan mawaki yana da kyau ace kuntura wadannan … Read more

Auta MG Boy – Malamata

Auta MG Boy - Malamata

Auta MG Boy – Malamata Song 2025 Mp3 Download Auta MG Boy ya kara sakarwa da masoyansa wata sabuwar wakar soyayya mai suna “Malamata” itama wannan waka tayi dadi kuma itace wakarsa tafarko a wannan shekara ta 2025. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya turawa yan uwa ma’abota jin wakokin hausa na … Read more

Auta MG Boy – Nagode

Auta MG Boy

Auta MG Boy – Nagode Song 2024 Mp3 Download Auta MG Boy ya kara sakin wata sabuwar waka mai suna “Nagode” wannan waka itama tana daga cikin wakokin album dinsa na “Hanta Da Jini Ep” na shekarar 2024. Idan har kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa. … Read more