Hairat Abdullahi – Katafi

Hairat Abdullahi - Katafi
Hairat Abdullahi - Katafi Song 2025
Shares

Hairat Abdullahi – Katafi Song 2025 Mp3 Download

Hairat Abdullahi ta kara sakin wata sabuwar wakarta mai suna “Katafi” itama wannan waka a yanzu tana daga cikin wakokin da suke tashe a manhajar TikTok ganin yanda mutane suka nuna sha’awarsu akanta.

Idan har kuma kun ji dadin wannan waka zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku a comment section dake kasa.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*