
Auta Waziri – Zauna Da Shirinka Feat. Auta Mg Boy Mp3 Download
Fitattun mawaƙa guda biyu, Auta Waziri da Auta Mg Boy, sun haɗa kai inda suka fitar da sabuwar waƙa mai taken “Zauna Da Shirinka” a ranar 10 ga Agusta, 2025. Wannan waka ce da ke cike da kira da tunatarwa kan muhimmancin shiri da jajircewa. Haɗuwar muryoyin waɗannan mawaƙa biyu ta sa waƙar ta zama mai daɗin ji kuma mai ratsa jiki.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Mai Asali
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply