
Auta Mg Boy – Mai Karama Mp3 Download
Fitaccen mawaki Auta Mg Boy ya sake sakin wata waka mai taken “Mai Karama” a ranar 15 ga Afrilu, 2025. Wannan waka ce da ke É—auke da saÆ™o mai zurfi kan soyayya, kuma tana É—aya daga cikin sabon kundin wakokinsa (EP) mai suna “MAI GIDA EP (1)”. An fitar da wakar a rana É—aya da sauran wakokin kundin, wanda hakan ya nuna irin jajircewarsa wajen nishadantar da masoya.
KAR KU MANTA: Auta Mg Boy – Linzami Imaan
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.
Leave a Reply