Album/EP
ALBUM: Auta Mg Boy – Mai Gida Ep (1)

Auta Mg Boy – Mai Gida Ep (1) 2025 Download
Shaharrarren mawaki Auta Mg Boy ya saki sabon kundin wakokinsa (EP) mai cike da daɗi mai suna “Mai Gida EP (1)” a ranar 15 ga Afrilu, 2025. Wannan kundin wakoki ya tara wakoki masu ban sha’awa da ke ɗauke da ma’anoni daban-daban, daga waƙoƙin soyayya da yabo har zuwa waƙoƙin nishadi. Auta Mg Boy ya nuna hazakarsa a fannin waka ta hanyar isar da saƙonni masu zurfi ga masoyansa.
Jerin Wakokin EP Din “Mai Gida EP (1)”
Idan har kun ji daɗin wannan kundin wakoki, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ya yi muku.