Album/EP
ALBUM: Ado Gwanja – Dama Nine Ep
Mawaki Ado Gwanja ya kara fitowa da masoyansa wani sabon album dinsa mai suna “Dama Nine Ep” wannan album yahada wasu manyan mawakan hausa irin su Umar M Shareef, Danmusa New Prince, Auta Waziri, Dj Ab da sauran su.
Dama Nine album yana dauke da wakoki atattare dashi har guda (8) wanda sune kamar haka:-
Tracklist:
- Ado Gwanja – Cikina
- Ado Gwanja – Duniya Labari
- Ado Gwanja – Jirgin Yawo Ft. Dj Ab
- Ado Gwanja – Dama Nine
- Ado Gwanja – Ba Madara Ba Ft. Auta Waziri
- Ado Gwanja – Son Zuciya
- Ado Gwanja – Congratulation Amarya
- Ado Gwanja – Aniyar Kowa
- Ado Gwanja – Haye Haye Ft. Umar M Shareef
- Ado Gwanja – In Zo
- Ado Gwanja – Muna Nan Ft. Hamisu Breaker
- Ado Gwanja – Rigaa
- Ado Gwanja – Madara
- Ado Gwanja – So Ne
- Ado Gwanja – Zaman Duniya
- Ado Gwanja – I Like The Way
- Ado Gwanja – Mata Ku Fito
- Ado Gwanja – Gidan Duniya
Wadannan sune jerin wakokin cikin Dama Nine Ep wanda mawaki Ado Gwanja ya kara saki na 2024. Me ne ra’ayinku akan wannan sabon album?