Hausa Songs
MUSIC: Hamisu Breaker – Amanata

Hamisu Breaker “Amanata” 2025 Mp3 Download
Hamisu Breaker ya kara sakin wata sabuwar wakarsa mai suna “Amanata” itama wannan waka tana daga cikin wakoki (8) na sabon album dinsa mai suna “Banida Damuwa Ep” na 2025.
RECOMMENDED: Hamisu Breaker – Ina Miki Fata (Mp3 Download)
Idan har wannan waka kunji dadinta zaku iya ajiye mana ra’ayoyinku akanta a wajen comment section dake kasa dan sanin irin dadin da tayi muku.