Abdul D One – Rai Da Rayuwa Feat. Shamsiyya Sadi

Abdul D One - ALKALI EP
Abdul D One - ALKALI EP

Abdul D One – Rai Da Rayuwa Feat. Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Shahararren mawaki Abdul D One ya saki wata waka mai taken “Rai Da Rayuwa”, inda ya haÉ—a kai da mawaÆ™iya Shamsiyya Sadi, a ranar 5 ga Satumba, 2022. Wannan waka ce da ke cikin kundin wakokinsa (EP) mai suna “ALKALI EP”. A cikin wannan waka, mawaÆ™an biyu sun rera waka kan rayuwa da dukkan abubuwan da suka shafi zaman duniya, wanda hakan ya sa waÆ™ar ta zama mai zurfin ma’ana.

KAR KU MANTA: Abdul D One – Fahimta Feat. Murja Baba

Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.

FAST DOWNLOAD NOW

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*