Hausa Songs
Umar M Shareef – Burin Zuciya

Umar M Shareef – Burin Zuciya Mp3 Download
Shahararren mawaki a masana’antar Kannywood, Umar M Shareef, ya saki wata waƙa mai cike da daɗi mai suna “Burin Zuciya”. An saki waƙar ne a ranar 1 ga Janairu, 2017, kuma tana cikin shahararren kundin wakokinsa mai taken “Kalaman Bakina”. Wannan waka ce ta soyayya, inda mawakin ke bayyana yadda masoyiyarsa ta zama burin zuciyarsa da kuma abin da yake fata a rayuwa.
KAR KU MANTA: Umar M Shareef – Babbar Jaka
Idan har kun ji daɗin wannan waƙa, za ku iya ajiye mana ra’ayoyinku a sashin sharhi da ke ƙasa don mu san irin daɗin da ta yi muku.